Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{A.S} - ABNA : Macron ya bayyana haka ne lokacin jawabi a wajen taron tsaron Bagadaza.
Shugaban yace Faransa zata ci gaba da aika sojoji Iraki domin yaki da ta’addanci, kuma suna da karfin da zasu iya gudanar da aikinsu koda kuwa Amurka ta janye.
Shugaban Faransa ya bayyana kasarsa a matsayin babbar kawar Iraki wajen yaki da ayyukan ta’addanci.
342/